lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

hikayar soyayya


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah mai rainon talikai tsira da aminci su kara tabbata ga Muhammad da iyalansa tsarkaka.
Imam Sadik (as) yana cewa: shin addini wani abu ne da ya wuce soyayya ... cigaba

Hukunce-hukuncen muslunci


A wannan zaman a mu na farko gameda abinda ya shafi hukuncin shari’a muna so mu bude babi na farkon kan me ye hukunci sakamakon hukunci na da kasha-kashe daban-daban bisa la’akari dada cewa yanayin al’amura ba iri daya bane, sannan yanayin maslaha ko rashinta da yake cikin ... cigaba

Ina jin rauni lokutan sallah da addu’a kai kace akwai wani hijabi da shinge da suka katange zuciyata daga riskar debe haso da jin dadi daga garesu

Assalamu Alaikum
Allah ya daukaka ku hakikata ni inada karancin azama da himma ina kuma da yin sako-sako da sakaci matuka da al’amuran ibada, al’amarin na damu matuka duk sanda na yunkura na yi kokari cikin sauyawa da samun azama da himma bana samun nasara kan hakan.
Al’amari na biyu kuma shine ina jin rauni da nauyin jiki lokacin sallah da addu’a kai kace a kan zuciyata akwai wani hijabi ko shinge da suke katangeni daga barin samun debe haso da jin dadin ibada.
Ina fatan addu’a daga samahatus sayyid Adil-Alawi (h).
... cigaba

KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)

Da sunan Allah mai rahama nmai jin kai
Ubangiji madaukakin sarki cikin littafinsa mai girma da hikima mai zartarwa da tabbatar da maganarsa yana cewa:
﴿ اللَّهُ نُورُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ مَثَلُ نُورِهِ كَمِشْكَاةٍ فِيهَا مِصْبَاحٌ الْمِصْبَاحُ ﴾.
Allah shi ne hasken sammai da kasa misalin haskensa kamar misalin tagine da aka ajiye fitila ciki.
... cigaba

KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H CIKIN TA'ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHIN FIKHU TSAKANIN SUNNA DA SHI'A

Wuri: Qum Mukaddasa-cibiyar Jabalul Amil Islami tare da Ustaz Assayid Adil-Alawi
Lokaci: karfe 9 na safe, Usul 28.
Cigaba kan bahasin da ya gabata: cikin ta'arifin Ijtihadi a isdilahin fikhu daga bangarori biyu: hakika Muhakkikul Hilli yayi ishara ya zuwa ta'arifin guda biyu na farko shi ne ta'arin da Haji daga bangaren sunna na biyu shi ne ta'arifin Allama wanda ya kasance: (sadaukar da kokari cikin samo hukuncin shari'a).
... cigaba

KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441

Magana cikin mukami na biyu cikin mas’alar bayyanar da karatun sallah da boye shi.
Wuri: Qum mai tsarki-Muntada Jabalul Amil tareda Assayid Adil-Alawi
Lokaci: karfe 8 na safiya bahasin fikhu, karfe 9 bahasin usul.
... cigaba

Mujallar sautul kazimaini 222-221 watannin muharram mai alfarma da safar hijira ta shekaru 1439 wacce tayi daidai da 2017


Kalmarmu.




بسم الله الرحمن الرحيم

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Muna gode masa muna yaba masa kamar yadda ya cancanci kamar yadda ya kasance ahalin hakan, bisa ni’imarsa wacce bata kidayuwa bata iyakantuwa mu muna cikin ... cigaba

Shin imam Ali amincin Allah ya kara tabbata gareshi ya kasance yana yin aiki sannan wanne aiki yake yi?

Tambaya
Salamu Alaikum sayyid mai girma
Ina ne guraben A’imma amincin Allah ya kara tabbata garesu ta yaya suka kasance suna baiwa mawaka kudi masu yawa, shin imam Ali (as) ya kasance yana yin wani aiki ne wanne irin aiki yake yi.
Nagode ina jiran amsa.
... cigaba

Shin lazimtar wasu ba’arin Azkaru ba tareda ƙayyade adadi da niyyar samun biyan bukata keɓantacciya shi yafi ko kuma ƙayyadewa da iyakance adadi?

Salamu Alaikum samahatus Sayyid
Bayan addu’a gareku da neman Allah ya tsayanta rayuwarku ina son Akaramakallahu ya bayyana mini shin lazimtuwa kan wasu ba’arin Azkaru ba tareda iyakance adadi ba da niyyar neman biyan bukata keɓantacciya shi yafi ko kuma kayyadewa da iyakance adadi? Idan ya kasance yin wani adadi shi ake bukata shin rashin iyakance adadin yana da wani tasiri mai kyau ko mara kyau.
Tambaya ta biyu: akwai wasu Azkaru da nake lazimtuwa kansu kowanne lokaci ina son in san ra’ayinku kan waɗannan Azkaru misali yin salati ga muhammad da iyalensa, sai kuma zikirin ya Allahu ya huwa, da zikirin ya wahhabu da istigfari
... cigaba

shin riwayoyin da suke cewa salmanu Farisi da Abu zar lokacin dawowar imam zaman (as) suna daga cikin matamaimakansa riwayoyi ne ingantattu

salamu alaikum shin hadisin da aka nakalto daga littafin biharul anwar da cewa wasu daga sahabban manzon Allah (s.a.w) da sahabban imam Ali (as) misalign salmanu da abu zar lokacin bayyanar imam mahadi (as) zasu dawo wannan duniya kuma zasu kasance daga mataimakan imam zaman (as) shin wadannan riwayoyi suna ingantaccen tushe ko kuma daga raunana suke? ... cigaba

Tura tambaya