lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Sakon ziyarar arba’in cikin iraki-tattaunawa tare da samahatus sayyid Sami badari.

 

Shi’a ba kamar yadda jahilai ke suranta su suke ba, litattafan shi’a da iliminsu na gaba kowa da kowa, gaskiya ne akwai wadanda suke kafirta wasu lokacin martani, sai dai cewa ya zama wajibi mu dubi hanyar da malamai suke kai a wannan zamini wacce ita marja’iyyar najaf da dukkanin marja’iyya ta goya mata baya a baki dayan duniya wacce tare da akwai marja’iyyar iran suma sun karfafi wannan hanya wacce marja’iyyar iraki ta daukaka ta cikin jagorantar al’umma, wannan hanya itace wacce ake kiranta da sunan shi’anci. Itace hanya da babu kausasawa babu kyamar kowa wacce wannan marja’iyya ke kanta da shakalin da babu irinsa, bai nesa ba a kirayi hakan da wani tsari ko takiyya da wannan marja’iyya ke kai.

Akwai wani yunkuri da wasu hannuwa keyi don kai shi’anci ga wani tafarki da karshensa ba zai kyawu ba, akwai wasu tsaruka da suka ratse cikin shi’a , imam sadik (as) lokacin da yake cewa

(التقية ديني ودين آبائي)

(Takiyya addini na ce addini iyayena ce)

Bai nuni zuwa ga munafunci kan rayuwar zaman lafiya saboda akwai wadanda suke imani da halifanci halifa na daya da na biyu a matsayin alamin shiriyarsu, hakika zan iya saba masa cikin haka, sai bai kamata in bayyana masa ra’ayina gabansa ta hanyar suka.

Ya zama dole al’umma su rayu tare da junansu, addinin muslunci shi ne asasin rayuwar zaman lafiya tare da kiristoci  tare da su kiristoci fa suna Allanta sayyidul masihu (as) sai dai cewa mu lokacin da muke haduwa da su bamu daukar matakin suka kadai dai muna bude kofar kauna da soyayya da tattaunawa tare da su,

Aikin da muke son cimma a bayyane yake, ba’airake a wannan zamani yana tashi kan hanyar husaini kan marja’iyya wadda duniya ta snata ni ina magana da duniyar siyasa ina cewa: mene ne ya sanya kakwanto daga bude kirji ga marja’iyya?

Idan kun kasance masu gaskiya cikin da’awar yanta bil adama daga mulkin kama karya da danniya wallahi babu wata tajriba mafi nuna mafi fifita daga tajribar iraki.

Zan kawo abin da gassan salama ministan sakafa da ya gabata ca cikin hukumar kasar lubnan lokacin da muke magana tare da birema kan kundun tsrin mulki ya kasance yana sheka dariya, saboda iraki kasa ce da babu zaman lafiya babu wutan lantarki babu fetur lokacin da muke tattaunawa tare da irakawa babu wani da yake kawo maganar kundun tsarin mulki, sai dai cewa lokacin da muka je ziyarar sayyid Sistani (dz) tare da rakiyar (sirjo di milo) maudu’i ya kasance guda shi ne kundun tsarin mulki, sai yace mana cikin harshen arabiya: ni ina son kundun tsarin mulki, wannan itace bukata guda daya rak, sai dai cewa ina son kundun tsarin mulki wanda irakawa zababbu wakilan al’umma zasu rubuta shi da kansu.

Sai sukai mamamki daga yalwar sasanni wannan marja’iyya.

Hakika shi’a halin suna tafiya bayan marja’iyya suna rayuwa da wannan lamari bayyananne wanda shi ne (babu kausasawa) shi ne tsari mai gamewa wanda shi’a ke kansa wanda suke dauke da shi wanda wannan ziyara ta miliyoyin jama’a ke raye cikinsa da dalilin cewa babu wani kuntata wani ko kausasa masa da yake faruwa cikin wannan ziyara ta milyoyin jama’a.

Akwai wani sakon kuma ga ma’abota wannan tafiya a kankin kansu shi ne ku sani cewa ku fa kuna wakiltar hanyar husaini (as) kune jama’ar da zasu gina goben dan husaini (as)

 

 

Tambaya: kun ambaci cewa akwai wani sako na Allah ga duniya baki daya wacce shi ne sakon imam husaini cigaba kan sakon annabawa, sakon makiya ahlil-baiti daga nasibawa dacewa da sannu zasu kare ga makomar da mu’awiya da yazidu suka tuke gareta, sannan kun cikin sakon cewa daga habbaka ta kammiya da nau'I  da sakon mai kyawu ga goben iraki mai haske, da goben sha'a'irul husainiyya kafafaffe karkashin tushensa cikin makaranta najaf mafi daukaka wacce take dauke da sakon zaman lafiya da kore kausasawa da kyama.

Zamu tsallaka zuwa ga haduffa, mene ne abin da ya kamaci daliban ilimi da masu huduba da masu tabligi da isar da sakon Allah domin daukar dakon sakon da isar da shi zuwa ga al'umma?

Amsa: dangane da daliban ilimi taklifin hankali yana motsawa (ni ban kan mustawar da za a dora mini taklifin shari'a)  bisa la'akari da abin da dalibi ke dauke da shi daga matsugunan alaka da marja'iyya bisa la'akari da kasantuwa hauza tana damfare da marja'iyya ta yi gaba gibi da bugun kirji cikin rungumar nauyin da yah au kanta na ilimi kari kansa kuma ta dada nauyin zamantakewa da siyasa mai gamewa sai ta bayyana matsayar dalibi da yake mikekeniya da darasi kan cewa al'amura guda biyu ne: na farko ya dauki wata mahanga mabayyania kan kudurin kore kausasawa da kyama cikin al'umma domin ya bayyana shi cikin batutuwa uku: batu na farko: maida hankali kan kundun tsarin dokoki da sauka zuwa ga shirya zabubbuka da kuma rashin yin sakaci da kasa agwiwa cikin kada kuri'u. batu na biyu kiyaye dukiyar baitulmali gad aula babu banbanci ga `yan kasa ne ko ga ma'aikata cikin haka, batu na uku: taimakekeniya tare da ma'aikatun tsaro na kasa da kai musu bayanai, domin marja'iyya tayi fatawa kan wajabcin bada hadin kai ga jami'an tsaro cikin abin da yake dangantaka da samar da tsaro.

Na biyu: neman ilimi shi ne aiki na tushe, wajibi kan mai neman ilimi ya bude kirjikan dukkanin karatuttukansa sababbi da suke da alaka da imam husaini (as) babu wani mutum guda daga dalibai da yake tunani cewa sanin tarihin rayuwar annabi (s.a.w) da mutanen gidansa (as) da tarihin rayuwar annabawa ya cinye masa rayuwa har abada.

Ni akankin kaina cikin tajribata tun tsahon shekaru hamsin nake bincike na yanke shawara tare da kaina lallai ina cewa (ya kai Sami sanya kwakwalwarka da dukkanin karfin da yake da shi bisa sadaukarwa cikin kwanaki goma na husaini na watan muharram mai alfarma) bayan shekaru hamsin daga bincike sai nake samun sabon bau cikin wannan gona  daga cikinsa shi ne ziyarar waris wacce dukkanin shi'ar ahlil-baiti ke karanta ta cikin sababbin ma'anoni.

Husaini da dan'uwansa hassan da babansu Ali (as) da mutane tara daga zuriyarsa wannan wasu adadi ne tsararru da suke da dangantaka da muhammadu cikin tsarin muhammadu da ahlin gidansa wannan wani tsari ne da ya gadar ilimin annabawa da kyautukansu na koyarwa da istinbadi da bai karewa kamar misalin kur'ani mai girma, kamar yadda taskkon kur'ai basu karewa, tarihin rayuwar annabi da ahlin gidansa taskokinta basu karewa, wajibi ne kanmu mu bincika, ya kamata a jebanta muhimmanci ga kowanne sabon bincike na dandakewa da tankade da rairaya da yake da alaka da su, ta yiwu ma'abocin bincike ya yi kuskure ciki, kamar yadda ta yiwu ya samu dacewa zuwa ga bude sabon shafi kai, ya zama wajibi mu cigaba da bincike ciki

Amma masu huduba: suma daga fusknain daliban ilimi saboda haka dukkanin abin da ya gasgatu kan dalibin ilimi yana gasgatuwa kansu, ta wata fuskar kuma shi ne su sun daukar ma kansu nauyin sanya mutane kuka da motsa tausayi. Annabi (s.a.w) yana cewa:

 (ان لقتل الحسين حرارة في قلوب المؤمنين لا تبرد ابداً)

Lallai cikin kashe husaini akwai wani zafi da bazai taba yin sanyi har abada.

 

Mumini mutum ne mai taushin zuciya mai yalwar hawaye, akwai wasu mutane da suke bukatuwa zuwa ga kara musu caji da karfafa su karakshin baitukan wakoki  ko siffanta waki'ar. Cikin godiyar Allah masu huduba suna sauke wannan nauyi.

Ni ina kiran masu huduba su kara zage dantse musammam cikin baitocin da suke amfani da harshen zamani da su kasance masu bayyanarwa da dacewa da binciken ilimi, domin husaini (as) cikin wancan zamani dakiya da tsayuwa kyam ta bayyana daga gareshi wacce ba a taba ganinta daga wainsa ba. Mai riwaya yana cewa:

 

 (و الله ما رأيت مكثوراً قط قد قُتل ولدُهُ و أهلُ بيته وأصحابُهُ أربطَ جأشاً و لا أمضى جناناً و لا أجرأَ مقدماً منه؛ و الله ما رأيت قبله و لا بعده مثله)

Wallahi ban taba ganin ganin wanda aka fishi gayya ba alhalin an kashe dansa da ahlin gidansa da sahabbansa mafi dauriyar zuciya da zartuwa da karfin rai cikin gabata daga gareshi ba.

 

Bai halasta ga mawaki ya suarnta hausaini cewa ya kwarare daga bakin ciki da ban tausayi, domin fgagen husaini fage ne na jihadi da galaba da kin yarda da zalunci bai sallama kansa ba kaskantacce, bari dai shi mai assasa jihadi ne,

Ni ina da wani bibiya da nayi kan imam husaini (as) cikin (Asfarul kadima) akwai wani nassi da yake magana kan yanayi imam husaini (as) yana cewa: (na sanya fuska kamar misalin yashi) wannan ana buga misali ne da shi cikin jarumta da dakiyar masu huduba suna masu daukar nauin motsa tausayi, aikinsu shi ne motsa so da tausayi' saboda hakaya kamata mimbarinsu ya kasance ya tsayuwa kan natijoji  bahasin ilim, muna fatan ace dukkaninsu suna daga masu binciken ilimi, sannan cikinsu akwai ma'abota zurfin tunani cikin neman hakika, bari dais hi dukkani mai huduba mai zurfafa tunani ne, ni haka nake imani, sai dai cewa yana bukatuwa zuwa ga kayayyakin aiki da samuwar yanayin da ya dace don kwakwalwarsa ta motsa  zuwa ga tunani, akan masu huduba akwai nauyin motsa mutane da kaisu zuwa ga husaini wanda shi ne ma'abocin wannan mimbari.

 

Tambaya: mene ne ya wajaba kan hukuma da yan majalisa  cikin sadar da wannan sako?

 

Amsa: idan hukmar siyasa suka so gina iraki to wajibi kanta ta kiyaye wannan batu, domin wannan lamari da hankalin ilimi mai tunani gareta shi ne marja'iyya, wadannan fusake biyu ga hakika guda daya. Saboda shi'a daga wata fuskar sune hauzar ilimi wacce alaminta shi ne marja'iyya, ta wata fuskar kuma su dai mutanen kasa suna misaltuwa cikin maukibobin husainiyya, suna bayyana wata samuwa mai kammala juna.

Hukuma tana aiki hannu da hannu tare da malamai da sanannu ma'abota tunani da ra'ayi  a daya hannun kuma tana aiki tare da al'ummarta, ya zama wajibi kansu sun bincika su karanci wannan al'umma yan kasa cikin tsahon shekaru goma, da sannu zasu samu dacewa mabayyani tsakanin al'ummar kasa da marja'iyya, ya zama wajibin hukuma ta rungumi wannan dacewa da hadin kai ta kiyaye shi ta gina shi ta mafanu da shi , ta wata fuskar kuma ya zama wajibi hukuma ta mika hannunta ba tare da yankewa zuwa ga marja'iyya domin ta fa'idantu daga shawarwarin marja'iyya. Domin ita marja'iyya ta tattabatar da cancantarta cikin nusantarwarta da shawarwarinta, ta kuma mika hannun karfinta domin kare wannan lamari.  Alhamdulillah, lallai jmi'an tsaro daga sojoji hakika sun tsaya sahu domin kare wannan sunna ta tattakin husaini (as) muna yaba musu muna gode musu kan haka, tabbas hukuma ta tsaya tsayin daka don samar da kayayyakin aiki da ke bukata cikin wannan fage muna kiran hukuma ta kare tallafawa da zage dantse don samun kari, shi sirrin wanzuwar kowacce irin hukuma idan tana wanzuwa dindin shi ne hidimtawa al'ummarta,, yau al'ummar iraki bana nufin shi'a kadai suna gina wannan tattaki, amma yan ta'adda lallai su baki ne cikin al'ummar iraki, wadannan yan ta'adda duk da kasantuwar ana danganta su da kasar iraki to lallai kadai suna da dangantaka da daya bangaren wanda azzalumai misalin saddam husaini suke wakilta su irakawa ne sai dai cewa basa daga tsatson annabawa wadanda suke kan hanyarsu.

 

Tare da saninku cewa al'ummar iraki zuriyar annabawa ne tsatson Adamu da Nuhu da Ibrahim su suna kan hanyar annabawa wanda husaini (as) ya bada kariya kan wannan hanya, duk wanda ke fito na fito wannan hanya to bai daga cikinsu.

 

Tambaya: wadanne hadafofin wadanda ya zama dole isa garesu karkashin maukibobin hausaini da hai'o'i da hubbare mai tsarki cikin batun kiyaye sakon husaini (as) ?

 

Amsa: a hakika lallai hai'o'i da maukibobi sun yunkura da daurorinsu cikin daukar nauyi da samar da abin da mai ziyara ke bukata, wannan nau'I ne daga ginawa, shi mutum ya yinda yake ciyarwa daga kudadensa yakewa mai ziyara hidima zuciya na faranta. Ni ina kiransu zuwa ga cigaba kan wannan hidima suma kara kanta zuwa ga janibin budewar kirji da ka janibin sakafa kada su takaita tunaninsu kadai cikin hidimar zahiri ta kayayyakin jin dadi, kamar yadda marja'iyya cikin wannan shekara ta kwadaitar kan salla kan lokacinta tare da wasiyyoyi daban daban, kari kan haka tana rungumar maukibobi da hai'o'i na garuruwa daban daban tare da hidimtawa mai ziyarar husaini da hidimar mada da ta sakafa.  

Tura tambaya